![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
![]() | |||||
26 Satumba 2005 - 11 ga Faburairu, 2020 ← Muhammad ibn Mubarak ibn Hamad Al Khalifah (en) ![]() ![]()
2001 - 2005 | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Manama, 24 ga Afirilu, 1960 (64 shekaru) | ||||
ƙasa | Baharain | ||||
Yare |
House of Khalifa (en) ![]() | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Jami'ar Harvard St. Edward's University (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Larabci Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | Mai wanzar da zaman lafiya da ɗan siyasa | ||||
Mahalarcin
|
Khalid bin Ahmed Al Khalifa (an haife shi a ranar 24 ga watan afrilu shekara ta alif dari tara da sittin 1960) jami'in diflomasiyyar Bahrain ne wanda ya yi aiki a matsayin Ministan Harkokin Waje na Bahrain daga shekarun 2005 har zuwa watan Janairu 2020.[1][2] Khalid ya zama ministan harkokin waje na biyu a tarihin Bahrain bayan ya maye gurbin Mohammed bin Mubarak Al Khalifa wanda ya zama mataimakin Firayim Minista na Bahrain.