Kirista | |
---|---|
religious identity (en) da religious group (en) | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | theist (en) |
Addini | Kiristanci |
Field of this occupation (en) | Kiristanci |
Hashtag (mul) | christian |
Yadda ake kira namiji | христианин, Chrëscht, chrétien da krikščionis |
Hannun riga da | anti-Christian (en) |
Kirista ko Kiristoci su ne mutanen dake bin addinin Kiristanci, wanda suka yi imanin cewa Isah Almasihu shi ne ubangijinsu, amma sai dai a addinai kamar su Musulunci da Yahudanci sun dauki Isah Almasihu ne a matsayin ɗan Adam kamar kowa kuma a Musulunci suna ganinsa ne a matsayin Annabi shi ne Annabi Isah. A Yahudanci kuma a matsayin wani babban Malaminsu. Akwai jimillar Kiristoci biliyan 2.6 a duniya a 2020.