Klin na iya nufin ko na nufin:
- Wurare ko Wajaje ko Gurare
- Klin, Podlaskie Voivodeship, a arewa maso ko kuma ta gabashin (Polan)Poland
- Klin, Lublin Voivodeship, a gabashin ko kuma ta gabashin (polan) Poland
- Klin Urban Settlement, a inda ko a yayin da wani tsari na birni wanda aka sanya garin Klin a gundumar Klinsky na yankin Moscow, Rasha a matsayinko kuma rasha ta tattaru ko ta hada.
- Klin, Rasha, yankuna da yawa da ke zaune a cikin Rasha
- Klin, gundumar Námestovo, Slovakia
- Klin (dutse), Slovakia
- Mutane ko kuma Jama'a, ko Al'umma
- Ami Klin, masanin ko kwararre wajen ilimin autism na Amurka
- Sauran, saura
- Klin (tashar jirgin sama), tashar jirgin sama a yankin ko a banvaren Moscow, Rasha
- Klin sub-machine gun, wani ƙaramin bindiga na Rasha
- Klin a tashan radio radiyo a linkon naburaska a hadaddiyan daulan amurka.