Kogin Boorowa | |
---|---|
| |
General information | |
Tsawo | 134 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 33°57′S 148°50′E / 33.95°S 148.83°E |
Kasa | Asturaliya |
Territory |
New South Wales (en) ![]() |
Hydrography (en) ![]() | |
Tributary (en) ![]() |
duba
|
Ruwan ruwa |
Murray–Darling basin (en) ![]() |
River mouth (en) ![]() |
Lachlan River (en) ![]() |
Kogin Boorowa, rafi ne na shekara-shekara Wanda shine wani bangare na magudanar ruwa na Lachlan a cikin kwarin Murray – Darling,an gano wurin yana tsakiyar yankin yammacin New South Wales,wanda yake yankin Ostiraliya .