Kogin Campo

Kogin Campo
General information
Tsawo 460 km
Labarin ƙasa
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa 2°21′00″N 9°49′00″E / 2.35°N 9.8167°E / 2.35; 9.8167
Bangare na Q96627437 Fassara
Kasa Gini Ikwatoriya, Gabon da Kameru
Hydrography (en) Fassara
Watershed area (en) Fassara 31,000 km²
River mouth (en) Fassara Tekun Atalanta
taswirar
kogin campo

Ntem (ko Campo) kogi ne a Afirka, yana aiki a matsayin iyaka tsakanin Gabon, Kamaru da Equatorial Guinea .

Ta dauki tushenta a lardin Woleu-Ntem na Gabon, tana kwarara zuwa Tekun Atlantika a Kamaru, kudu da yankin Campo .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne