Kogin Mandyani | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 1°10′N 9°45′E / 1.17°N 9.75°E |
Kasa | Gini Ikwatoriya |
Kogin Mandyani kogi ne a kudu maso yammacin babban yankin Equatorial Guinea. Ya zama wani ɓangare na Muni Estuary tare da Kogin Mitong, Kogin Congue, Kogin Mitimele, Kogin Utamboni da Kogin Mven.[1][2]