Kogin Polinjane kogi ne na kasar E-swatini. Yankin kogin Mbabane,[1] yana gudana ta cikin tsaunin Mdimba. Ayyukan Hydroelectric suna aiki ne a kan kogin.[2]
Developed by Nelliwinne