Kogin Tain | |
---|---|
General information | |
Labarin ƙasa | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 8°08′59″N 2°07′15″W / 8.149811°N 2.120733°W |
Kasa | Ghana |
Territory | Yankin Brong-Ahafo da Ghana |
River mouth (en) | Black Volta da Tekun Atalanta |
Kogin Tain wani kogi ne, wanda ke ratsa gundumar Jaman ta Arewa na Yankin Brong Ahafo na Ghana.[1] Ruwa ce ta Black Volta, kuma tana shiga cikin Tekun Atlantika.[2]