Kogin Kekerengu | |
---|---|
General information | |
Tsawo | 14 km |
Labarin ƙasa | |
![]() | |
Tsarin Daidaiton Labarin Kasa | 41°59′28″S 173°59′56″E / 41.991°S 173.999°E |
Kasa | Sabuwar Zelandiya |
Territory |
Kaikōura District (en) ![]() ![]() |
River mouth (en) ![]() | Pacific Ocean |
Kogin Kekerengu (wanda aka fi sani da Kekerangu) kogine dake tsibirin Kudu maso Gabashin wanda yake yankin New Zealand ne. Yana tafe ne musamman ta yankin tsaunuka nan da nan zuwa arewacin ƙarshen Tekun Kaikoura Range,ya isa Tekun Fasifik a Kekerengu, ƙaramin ƙauye tsakanin garin Ward da bakin kogin Waiau Toa / Clarence .