![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
Colombia (es) | |||||
|
|||||
| |||||
Take |
National Anthem of Colombia (en) ![]() | ||||
| |||||
Kirari |
«Libertad y Orden» «Freedom and Order» «Свобода и ред» «Colombia is magical realism» «Wolność i porządek» «Liberdade e orde» «Rhyddid a Threfn» | ||||
Suna saboda | Christopher Columbus | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bogotá | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 52,321,152 (2023) | ||||
• Yawan mutane | 45.83 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati | Yaren Sifen | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na |
Latin America (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Yawan fili | 1,141,748 km² | ||||
Altitude (en) ![]() | 223 m | ||||
Wuri mafi tsayi |
Pico Cristóbal Colón (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Pacific Ocean (0 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
United States of Colombia (en) ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1810 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | jamhuriya | ||||
Majalisar zartarwa |
Government of Colombia (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Congress of Colombia (en) ![]() | ||||
• President of Colombia (en) ![]() |
Gustavo Petro (mul) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 318,511,813,577 $ (2021) | ||||
Kuɗi |
Colombian peso (en) ![]() | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.co (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +57 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
123 (en) ![]() | ||||
Lambar ƙasa | CO | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.co |
Kolombiya (lafazi: /kolombiya/) ko Kwalambiya[1] ko Colombia (da harshen Hispaniya, da harshen Turanci), ƙasa ce da ke a nahiyar Amurka ta Kudu. Tana da yawan fili kimanin kilomita araba'i 1,141,748. da yawan jama'a, kimanin, 49,100,000, bisa ga jimillar kidayar shekara ta 2017[2].
Kolombiya yana da iyaka da Panama, Peru, Venezuela, Brazil da kuma Ekweita.
Babban birnin Kolombiya shine Bogotá.