![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
7 ga Janairu, 1993 - 7 ga Janairu, 1997 - John Atta Mills →
24 Satumba 1979 - 31 Disamba 1981 Election: 1979 Ghanaian general election (en) ![]() | |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | 14 ga Yuli, 1927 | ||||
ƙasa | Ghana | ||||
Mutuwa | Atlanta, 25 ga Afirilu, 2001 | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Makarantar Kasuwanci ta Harvard. Tufts University (en) ![]() Achimota School Jami'ar Harvard MBA (mul) ![]() ![]() Mfantsipim School (en) ![]() | ||||
Harsuna | Turanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a |
ɗan siyasa da consultant (en) ![]() | ||||
Imani | |||||
Addini | Kirista | ||||
Jam'iyar siyasa |
National Convention Party (en) ![]() |
Kow Nkensen Arkaah (14 ga Yuli 1927-25 ga Afrilu 2001) ɗan siyasan Ghana ne wanda ya kasance Mataimakin Shugaban ƙasar Ghana daga 1993 zuwa 1997. Ya kuma kasance shugaban Senya Breku.