![]() | |
---|---|
![]() | |
Rayuwa | |
Haihuwa | Jahar Benue, 20 century |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
mai rubuta kiɗa, mawakin sautin fim, sound editor (en) ![]() |
Muhimman ayyuka |
Lionheart The CEO (en) ![]() October 1 |
Kyaututtuka |
gani
|
IMDb | nm6326487 |
Kulanen Ikyo mawaƙin Najeriya ne kuma editan sauti.[1][2] An fi saninsa da aikinsa a kan fina-finan Lionheart, The CEO, da Oktoba 1[3] da jerin shirye-shiryen talabijin na Blood Sisters.[4]