![]() | ||||
---|---|---|---|---|
| ||||
Wuri | ||||
| ||||
Ƴantacciyar ƙasa | Najeriya | |||
Jihohin Najeriya | jihar Kano | |||
Labarin ƙasa | ||||
Yawan fili | 671 km² | |||
Bayanan Tuntuɓa | ||||
Kasancewa a yanki na lokaci |
Kunchi Karamar hukuma ce dake a Jihar Kano Nijeriya. Hedikwatarta tana a garin Kunchi. Akwatin gidan wayarta shi ne 703.[1]