Kungiyar Kwallon Kafa ta Mata ta Komoros | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | women's national association football team (en) |
Ƙasa | Komoros |
Mulki | |
Mamallaki | Comoros Football Federation (en) |
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta mata ta kasar Komoros, ita ce ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta mata ta Comoros kuma hukumar kula da wasannin ƙwallon ƙafa ta Comoros ce ke kula da ita. Sun buga wasansu na farko a ranar 28 ga watan Oktoba na shekarar 2006.