![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Iri |
women's national association football team (en) ![]() |
Ƙasa | Moroko |
Laƙabi | لبؤات الأطلس |
Mulki | |
Mamallaki |
Moroccan Football Federation (en) ![]() |
frmf.ma |
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta mata ta ƙasar Maroko, ita ce ƙungiyar da take wakiltar ƙasar Maroko a wasan ƙwallon ƙafa na mata na ƙasa da ƙasa kuma hukumar kula da wasan ƙwallon ƙafa ta Royal Moroccan ce ke kula da ita. Tawagar ta buga wasanta na farko na ƙasa da ƙasa a shekarar 1998, a matsayin wani ɓangare na gasar cin kofin kwallon kafa na mata na Afirka na uku.