![]() | |
---|---|
women's national basketball team (en) ![]() | |
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na |
national sports team (en) ![]() |
Competition class (en) ![]() |
women's basketball (en) ![]() |
Wasa | Kwallon kwando |
Ƙasa | Mali |
Shafin yanar gizo | fmbb.pro |
Competition won (en) ![]() |
2007 FIBA Africa Championship (en) ![]() |
Ƙungiyar kwallon kwando ta mata ta ƙasar Mali, ita ce ƙungiyar kwallon kwando ta ƙasa dake wakiltar kasar Mali a gasar kwallon kwando ta duniya ta mata. Kungiyar Mali ta samu gasar cin kofin Nahiyar Turai guda daya, wadda ta zo a shekara ta 2007 tare da doke Senegal mai masaukin baki .