Kungiyar Wasan Kurket ta Mata ta Namibiya | |
---|---|
cricket team (en) | |
Bayanai | |
Wasa | Kurket |
Ƙasa | Namibiya |
Ƙungiyar wasan kurket ta mata na Namibiya, wadda ake yiwa laƙabi da Capricorn Eagles, tana wakiltar ƙasar Namibiya a wasan kurket na mata na duniya. Hukumar Kurket ta Namibiya ce ta shirya ƙungiyar, wacce ta kasance memba na Majalisar Kurket ta Duniya (ICC) tun a shekarar 1992.