![]() | |
---|---|
women's national cricket team (en) ![]() | |
Bayanai | |
Farawa | 2006 |
Competition class (en) ![]() |
women's cricket (en) ![]() |
Wasa | Kurket |
Ƙasa | Tanzaniya |
Ƙungiyar kurket ta mata ta Tanzaniya, ita ce tawagar da ke wakiltar ƙasar Tanzaniya a gasar kurket ta mata ta duniya.
Tanzaniya ta lashe gasar cin kofin mata ta Afirika karo na farko a shekara ta (2004), kuma ta kasance daya daga cikin manyan ƙungiyoyin abokantaka na ICC a Afirka. Ƙungiyar ta kuma kare a matsayi na biyu a gasar cin kofin Afrika a Shekarun (2006) da (2011), amma har yanzu ba ta samu damar shiga gasar duniya ba.