Kungiyar Kwallon Kafa ta Yammacin Afirka |
---|

|
Bayanai |
---|
Suna a hukumance |
West African Football Union, Union des Fédérations Ouest Africaines de Football da União das Federações Oeste Africanas |
---|
Gajeren suna |
WAFU da UFOA |
---|
Iri |
international sport governing body (en) da nonprofit organization (en)  |
---|
Aiki |
---|
Mamba na |
Confederation of African Football (en)  |
---|
Member count (en)  |
16 (2019) |
---|
Bangare na |
FIFA |
---|
Ƙaramar kamfani na |
Federação Caboverdiana de Futebol (en)  , Gambia Football Association (en)  , Guinean Football Federation (en)  , Federação de Futebol da Guiné-Bissau (en)  , Liberia Football Association (en)  , Hukumar kwallon kafa ta Mali, Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya, Fédération Sénégalaise de Football (en)  , Sierra Leone Football Association (en)  , Hukumar kwallon kafa ta Benin, Fédération Burkinabé de Football (en)  , Ghana Football Association (en)  , Fédération Ivoirienne de Football (en)  , Hukumar Kwallon kafar Nijar, Hukumar kwallon kafa ta Najeriya da Hukumar kwallon kafa ta Togo |
---|
Mamallaki |
Confederation of African Football (en)  |
---|
Tarihi |
---|
Ƙirƙira |
1972 |
---|
cafonline.com… |
West African Football Union |
---|

|
Bayanai |
---|
Suna a hukumance |
West African Football Union, Union des Fédérations Ouest Africaines de Football da União das Federações Oeste Africanas |
---|
Gajeren suna |
WAFU da UFOA |
---|
Iri |
Sports organization |
---|
Aiki |
---|
Mamba na |
|
---|
Member count (en)  |
16 (2019) |
---|
Bangare na |
FIFA |
---|
Ƙaramar kamfani na |
Federação Caboverdiana de Futebol (en)  , Gambia Football Association (en)  , Guinean Football Federation (en)  , Federação de Futebol da Guiné-Bissau (en)  , Liberia Football Association (en)  , Hukumar kwallon kafa ta Mali, Hukumar Kwallon Kafa ta Jamhuriyar Musulunci ta Mauritaniya, Fédération Sénégalaise de Football (en)  , Sierra Leone Football Association (en)  , Hukumar kwallon kafa ta Benin, Fédération Burkinabé de Football (en)  , Ghana Football Association (en)  , Fédération Ivoirienne de Football (en)  , Hukumar Kwallon kafar Nijar, Hukumar kwallon kafa ta Najeriya da Hukumar kwallon kafa ta Togo |
---|
Harshen amfani |
English, French and Portuguese |
---|
Mamallaki |
Confederation of African Football (en)  |
---|
WAFU.svg |
Tarihi |
---|
Ƙirƙira |
1972 |
---|
cafonline.com… |
Ƙungiyar kwallon ƙafa ta yammacin Afirka ( French: Union des Fédérations Ouest-Africaines de Football ; Portuguese ), wanda a hukumance ake wa lakabi da WAFU-UFOA da WAFU, kungiya ce ta kasashe masu buga kwallo a yammacin Afirka . Hukumar kula da wasan kwallon kafa ta Senegal ce ta shirya taron da ƙasashen da ke shiyyar A da B na CAF suka hadu domin gudanar da gasar a kai a kai. Ƙungiyar ta shirya gasa da dama da suka haɗa da gasar cin kofin ƙasashen WAFU kuma a shekarar 2008 ta shirya gasar zakarun 'yan ƙasa da shekaru 20 .