Kurtu

Kurtu kamar yar kwalba ce ko gwangwani kenan a halin yanxu Amma wannan na duma ne yawanci a zuba tawadar rubutu aciki,haka tsofaffi na ajiye shi a daki domin zuba yawu har a wasu massallatai a kan ajiye domin zub da yawu.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne