![]() | |
---|---|
![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Yaba College of Technology |
Iri |
polytechnic (en) ![]() |
Ƙasa | Najeriya |
Aiki | |
Mamba na | Ƙungiyar Jami'in Afrika |
Harshen amfani | Turanci |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1947 |
yabatech.edu.ng |
Kwalejin Fasaha ta Yaba, wacce aka fi sani da YABATECH, an kafa ta ne a shekarar 1947, kuma ita ce babbar jami’ar ilimi ta farko a Najeriya. Tana cikin Yaba, Legas.[1] Tana da rajistar ɗalibai sama da 16,000.[2]