![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri |
jami'a da school of education (en) ![]() |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2000 |
zcoemaru.edu.ng |
Kwalejin Ilimi ta Jihar Zamfara makaranta ce ta gaba da sakandare ta gwamnatin jihar da ke garin Maru a jihar Zamfara, Najeriya .Shugaban makarantar na yanzu shine Ibrahim Usman Gusau.