Kwalejin Kimiyya da Fasaha ta Kaduna

 

Kaduna Polytechnic na ɗaya daga cikin polytechnics na farko a Najeriya, wanda take cikin yankin Tudun Wada na Kaduna Kudancin karamar hukumar jihar Kaduna, Arewa maso Yammacin Najeriya . [1]

  1. "THE SACKING OF KADPOLY RECTOR". The Nigerian Voice. 2 August 2011. Retrieved 30 July 2015.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne