![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | makaranta |
Ƙasa | Najeriya |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 1933 |
Kwalejin sarki kitisti, Onitsha (CKC), wanda aka fi sani da CKC Onitsha, ko Kuma Amaka Boys, makarantar sakandare ce ta Katolika a Onitsha, Najeriya. An sanya shi a matsayin makarantar sakandare mafi girma a Najeriya sannan kuma ta 36 a cikin manyan makarantun sakandare 100 mafi kyawu a Afirka har zuwa Fabrairu 2014.