Kwame Addo-Kufuor

Kwame Addo-Kufuor
Minister for the Interior of Ghana (en) Fassara

ga Yuni, 2008 - ga Janairu, 2009
Kwamena Bartels - Cletus Avoka
Member of the 4th Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2005 - 6 ga Janairu, 2009
District: Manhyia (en) Fassara
Election: 2004 Ghanaian general election (en) Fassara
Member of the 3rd Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Janairu, 2005
District: Manhyia South Constituency (en) Fassara
Election: 2000 Ghanaian general election (en) Fassara
Minister for Defence (en) Fassara

7 ga Janairu, 2001 - 6 ga Augusta, 2007
Member of the 2nd Parliament of the 4th Republic of Ghana (en) Fassara

7 ga Janairu, 1997 - 6 ga Janairu, 2001
District: Manhyia South Constituency (en) Fassara
Election: 1996 Ghanaian general election (en) Fassara
Rayuwa
Haihuwa Kumasi, 14 ga Yuli, 1940 (84 shekaru)
ƙasa Ghana
Ƴan uwa
Ahali John Kufuor
Karatu
Makaranta Achimota School
University of Cambridge (mul) Fassara Digiri : medicine (en) Fassara
Middlesex University (en) Fassara
Jesus College (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a university teacher (en) Fassara, ɗan siyasa, likita da marubuci
Imani
Addini Kiristanci
Jam'iyar siyasa New Patriotic Party

Kwame Addo-Kufuor (an haife shi a shikara14 Yuli 1940) ɗan siyasan Ghana ne kuma likita. Addo-Kufuor dan majalisa ne na Manhyia, kuma daga 2001 zuwa 2007, ya kasance Ministan Tsaro a karkashin Shugaba John Kufuor, ɗan'uwansa. Daga watan Yuni 2008 zuwa 2009, ya kasance Ministan Harkokin Cikin Gida.[1]

  1. "Dr Kwame Addo-Kufuor (Former Minister of Defence/MP for Manhyia)". GhanaWeb. Retrieved 9 October 2020.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne