Kwamitin zabar muhalli da abinci. | |
---|---|
House of Commons Select Committee (en) | |
Bayanai | |
Bangare na | Parliament of the United Kingdom (en) |
Ƙasa | Birtaniya |
Shafin yanar gizo | committees.parliament.uk… |
Kwamitin Zaɓar Muhalli, Abinci da Ƙauye wani zaɓaɓɓen kwamiti ne na Majalisar Wakilai a Majalisar Dokokin Burtaniya. Aikin kwamitin shine yayi nazari akan kashe kudi, gudanarwa da manufofin Sashen Muhalli, Abinci da Karkara da kuma hukumomin jama'a masu alaka.