Singer-songwriter, instrumentalist, founder of Opatradikoncept
Kayan kida
Saxophone
Percussion
vocals
Years active
1975–present
Bisade Ologunde (an haife shi a jahar Legas, a shekarar ta alif dari tara da sittin (1960) dan Najeriya ne Mawakin afrobeat, ya ka san ce mawaki kuma mai kida. Wanda aka fi sani da Lágbájá saboda sa hannun sa na amfani da abin rufe fuska wanda ke rufe ainihin sa. [1][2] Ya yi imani da kigin laoje sake fasalin zamantakewa ta hanyar kida.