Lamb (2015 Ethiopian film) | |
---|---|
Asali | |
Lokacin bugawa | 2015 |
Asalin suna | Lamb |
Asalin harshe |
Amharic (en) ![]() |
Ƙasar asali | Faransa, Habasha, Jamus, Norway da Qatar |
Distribution format (en) ![]() |
video on demand (en) ![]() |
Characteristics | |
Genre (en) ![]() |
drama film (en) ![]() |
During | 94 Dakika |
Launi |
color (en) ![]() |
Direction and screenplay | |
Darekta | Yared Zeleke |
Marubin wasannin kwaykwayo | Yared Zeleke |
Other works | |
Mai rubuta kiɗa |
Christophe Chassol (en) ![]() |
Director of photography (en) ![]() |
Josée Deshaies (mul) ![]() |
Kintato | |
Narrative location (en) ![]() | Habasha |
Tarihi | |
Nominations
| |
External links | |
Lamb fim ne na wasan kwaikwayo na Habasha da aka shirya shi a shekarar 2015 wanda Yared Zeleke ya ba da umarni. An nuna shi a cikin sashin Un Certain Regard a 2015 Cannes Film Festival.[1] Shi ne fim din Habasha na farko da aka saka a bisa Zabin Hukuma.[1][2] It was screened in the Contemporary World Cinema section of the 2015 Toronto International Film Festival.[3] An nuna shi a cikin Sashen Cinema na Duniya na Zamani na 2015 Toronto International Film Festival. An zabi fim din a matsayin wanda aka shigar na Habasha a gasar Mafi kyawun Fim din Harshen Waje a bada lambar yabo ta 88th Academy amma ba a zabe shi ba.[4][5]