![]() | |||
---|---|---|---|
![]() | |||
6 ga Yuni, 2015 - 9 ga Yuni, 2019 ← Olugbenga Onaolapo Obadara (en) ![]() District: Ogun Central | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa | Abeokuta, 1964 (60/61 shekaru) | ||
ƙasa | Najeriya | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Igbobi College (en) ![]() Jami'ar jahar Lagos | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Jam'iyar siyasa |
All Progressives Congress Peoples Democratic Party |
Olanrewaju Adeyemi Tejuoso (an haife shi a shekara ta 1964)ɗan siyasan Najeriya ne.Ya kasance sanata daga jihar Ogun a majalisa ta 8.[1]