![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
province of Burkina Faso (en) ![]() | |||||
Bayanai | |||||
Suna a harshen gida | Yagha | ||||
Ƙasa | Burkina Faso | ||||
Babban birni |
Sebba (en) ![]() | ||||
Language used (en) ![]() |
Harshen Gourmanche da Western Niger Fulfulde (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƴantacciyar ƙasa | Burkina Faso | ||||
Region of Burkina Faso (en) ![]() | Sahel Region (en) ![]() |
Lardin Yagha na ɗaya daga cikin larduna 45 na ƙasar Burkina Faso, wanda ke cikin Yankin Sahel.
Babban birnin lardin shine Sebba.
A watan Fabrairun 2020, an kashe fararen hula 24 gami da sace wasu uku a kusa da cocin Protestant a Pansi, lardin Yagha.[1]