![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Iri | takardar jarida |
Harshen amfani | Turanci |
Mulki | |
Hedkwata | Abuja |
Tarihi | |
Ƙirƙira | 2001 |
![]() ![]() ![]() |
Leadership Jarida ce ta ƙasar Najeriya dake wallafa jarida a kowace rana a Najeriya. An kafa tane a watan Oktoba a shekara ta 2004 ta Sam Nda-Isaiah, wani hamshakin mai harhaɗa magun-guna kuma ɗan siyasa, kuma Kamfanin Jaridar Leadership dake Abuja najeriya ne ke bugashi, A shafinta na yanar gizo. jaridar ta tabbatar da cewa: "Zamu tashi tsaye don samar da shugabanci nagari. Zamu kare muradun kasar Najeriya hatta a kan shugabanninta kuma za mudaga alkalami a kowane lokaci don kare abinda yake daidai. Wadannan dabi'une da mukeson a tantance sudasu ”