Lee Gibson

Lee Gibson
Rayuwa
Haihuwa Rutherglen (en) Fassara, 23 Satumba 1991 (33 shekaru)
ƙasa Birtaniya
Karatu
Makaranta Calderglen High School (en) Fassara
Claremont High School (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
Mallbackens IF (en) Fassara2016-
 
Muƙami ko ƙwarewa Mai tsaran raga
Tsayi 169 cm
Lee Gibson
hton lee

Lee Helen Gibson (née Alexander; An haife ta a ranar 23 ga watan Satumbar shekara ta 1991) ƴar wasan ƙwallon ƙafa ce ta ƙasar Scotland wacce ke taka leda a matsayin Mai tsaron gida a ƙungiyar Firimiya ta mata ta Scotland ta Glasgow City da ƙungiyar mata ta ƙasar Scotland .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne