![]() | |
---|---|
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Олл Старз da Легон Ситиз |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Ghana |
Mulki | |
Hedkwata | Accra |
Tarihi | |
Ƙirƙira | ga Janairu, 2006 |
waallstars.com |
Legon Cities FC (wanda aka fi sani da Wa All Stars FC) ƙungiyar ƙwallon ƙafa ce daga Ghana a halin yanzu tana zaune a Accra, Greater Accra. Kulob din ya lashe gasar Premier ta Ghana ta 2016.[1]