![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Lesotho Fatse La Bontata Rona (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«Khotso, Pula, Nala» «Peace, Rain, Prosperity» «Мир, дъжд, просперитет» «The Kingdom In The Sky» «Y Frenhiniaeth yn yr Awyr» | ||||
Suna saboda |
Sesotho (en) ![]() | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Enclave within (en) ![]() | Afirka ta kudu | ||||
Babban birni | Maseru | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 2,007,201 (2016) | ||||
• Yawan mutane | 66.12 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Turanci Sesotho (en) ![]() | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Kudancin Afirka | ||||
Yawan fili | 30,355 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Thabana Ntlenyana (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa |
Orange River (en) ![]() | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Basutoland (en) ![]() | ||||
Ƙirƙira | 1966 | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati |
constitutional monarchy (en) ![]() | ||||
Gangar majalisa |
Parliament of Lesotho (en) ![]() | ||||
• King of Lesotho (en) ![]() |
Letsie III of Lesotho (en) ![]() | ||||
• Prime Minister of Lesotho (en) ![]() |
Sam Matekane (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 2,373,416,269 $ (2021) | ||||
Kuɗi | Lesotho loti | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ls (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +266 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 114 (en) ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | LS | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | gov.ls |
Lesotho [lafazi: /lesutu/] (da Sesotho: Muso oa Lesotho,[1][2]; a da an santa da Masarautar Lesotho) ƙasa ce, wacce ba ta da wani teku da ta haɗu da wani yankinta a Kudancin Afirka. A matsayinta na ƙasa dake kewaye da iyakar kasar Afirka ta Kudu, wacce ta mamaye kusan kilomita 1,106 (687 mi) na iyakar ta,[3] ita kaɗai ce kasa mai yancin kanta wacce take da iyaka da kasa guda daya tak a duniya, bayan Peninsula ta Italiya. Tana nan a Tsaunukan Maloti kuma tana dauke da Tsauni mafi tsawo a Afurka ta Kudu.[4] Tana da kasa mai fadin fiye da 30,000 km2 (11,600 sq mi) da kuma yawan mutane kimanin mutum miliyan biyu. Itace kasa mafi girma da ke da iyaka da wata kasar guda daya tak. Babban birnin ta kuma birni mafi girma itace Maseru. Har wayau, kasar ta yi fice da inkiyar ta, Masarautar Tsauni.[5]