![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Wuri | |||||
| |||||
Ƙasa | Gabon | ||||
Province of Gabon (en) ![]() | Estuaire Province (en) ![]() | ||||
Department of Gabon (en) ![]() | Libreville (en) ![]() | ||||
Babban birnin |
| ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 797,003 (2012) | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Wuri a ina ko kusa da wace teku |
Gabon Estuary (en) ![]() | ||||
Altitude (en) ![]() | 13 m | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 1849 | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | libreville.ga |
Libreville (lafazi : /liberevil/) birni ne, da ke a ƙasar Gabon. Shi ne babban birnin ƙasar Gabon. Libreville tana da yawan jama'a 850'000, bisa ga jimillar 2012. An gina birnin Libreville a shekara ta 1849.