Lima birni ne, da ke a yankin Lima, a ƙasar Peru. Shi ne babban birnin ƙasar Peru kuma da babban birnin yankin Lima. Bisa ga ƙidayar jama'a a shekarar 2010, akwai jimilar mutane kimanin 8 890 792 (miliyan takwas da dubu dari takwas da tisa'in da dari bakwai da tisa'in da biyu). An gina birnin Lima a karni na sha shida bayan haifuwan annabi Issah.[1]
San Isidro, Lima 2013
Piedra basal andina
Estadio Nacional, Lima, Perú, 2015
Monumento a Alfredo Salazar Southwell, Lima, 2017
Miembros de la Infantería, calle Jirón Junín, Lima, Perú, 2015
↑"El origen del nombre de nuestra capital" [The origin of the name of our capital] (in Sifaniyanci). Pontifical Catholic University of Peru. 22 April 2012. Retrieved 18 June 2020.