![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
29 ga Afirilu, 1979 - 3 Satumba 1979 ← Goukouni Oueddei (mul) ![]() ![]()
| |||||
Rayuwa | |||||
Haihuwa | Mao, 15 ga Yuni, 1939 | ||||
ƙasa | Cadi | ||||
Mutuwa | Ndjamena, 15 Satumba 2019 | ||||
Yanayin mutuwa | Sababi na ainihi (sankara) | ||||
Karatu | |||||
Makaranta |
Institut international d'administration publique (en) ![]() | ||||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||||
Sana'a | |||||
Sana'a | ɗan siyasa | ||||
Imani | |||||
Addini | Musulunci | ||||
Jam'iyar siyasa |
Rally for Democracy and Progress (en) ![]() |
Lol Mahamat Choua (an haife shi ranar 15 ga watan Yuni, 1939 - 15 ga Satumban 2019) [1] ɗan siyasan ƙasar Chadi ne wanda ya yi aiki a matsayin shugaban ƙasar na tsawon watanni huɗu a shekarar 1979. Ya kasance shugaban jam'iyyar siyasa ta Rally for Democracy and Progress (RDP).