![]() | |
---|---|
Rayuwa | |
Haihuwa |
Umueze Anam (en) ![]() |
ƙasa | Najeriya |
Sana'a | |
Sana'a |
powerlifter (en) ![]() |
Mahalarcin
|
Loveline Obiji (an haife ta ranar 11 ga watan Satumba, 1990). ƴar Najeriya ce mai ɗaga ƙarfe.[1] Ta fafata a gasar mata na +61 kg a gasar Commonwealth na shekara ta 2014 inda ta samu lambar zinare.[2][3]
A gasar cin kofin duniya ta shekarar 2014 ta kasance wacce ta karɓi lambar zinare a cikin masu nauyin kilogiram 86 a yayinda aka ki Randa Mahmoud damarta ta karshe wajen kafa tarihi a duniya. Duk da haka Mahmoud ta ɗaukaka ƙara kuma an ba ta damar ɗagawa kuma ta lashe kyautar zinarinta gami da kafa tarihi a duniya. A yayinda ita kuma Obiji ta karbi kyautar azurfa. [4]