Lubambo Musonda

Lubambo Musonda
Rayuwa
Haihuwa Chililabombwe (en) Fassara da Lusaka, 1 ga Maris, 1995 (29 shekaru)
ƙasa Zambiya
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a ɗan wasan ƙwallon ƙafa
Hanya
Ƙungiyoyi Shekaru Wasanni da ya/ta buga Ƙwallaye
National Assembly F.C. (en) Fassara2012-2012
Power Dynamos F.C. (en) Fassara2013-2014
Ulisses FC (en) Fassara2014-2015132
  Ƙungiyar kwallon kafa ta kasar Zambiya2014-
Gandzasar-Kapan FC (en) Fassara2015-
 
Muƙami ko ƙwarewa wing half (en) Fassara
Lamban wasa 89
Tsayi 171 cm

Lubambo Musonda (an haife shi a ranar 1 ga watan maris a shekara ta 1995) ƙwararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa ne ɗan ƙasar Zambiya wanda ke taka leda a matsayin winger na gefen hagu a kulob ɗin Danish 1st Division AC Horsens da kuma ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Zambia.


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne