Mabiya Sunnah | |
---|---|
Founded | 7 century |
Classification |
|
Sunan asali | أهل السنة والجماعة |
Branches |
Malikiyya Shafi`iyya Hanafiyya Hanbaliya Ash'ari (en) Maturidi (en) Athari (en) Mu'tazila (en) Sufiyya Murji'ah (en) |
Ahlus-Sunnah wal Jama'ah ko kuma Sunnah (furucci|ˈ|s|uː|n|i|,_|ˈ|s|ʊ|n|i|) shine mafi yawan masu bi, wato mabiya sunnah a addinin Islama, dake da adadin mabiya kusan kaso 90% cikin kashi 100% na dukkanin musulman duniya. Sunan yasamo asali ne daga sunnah, dake nufin al'ada ko kuma dabi'ar Manzon Allah Annabi Muhammad tsira da amincin Allah su kara tabbata agareshi.[1] bambancin dake tsakanin ahlus Sunnah da Shi'a yafaru ne daga bambancin da aka samu akan wa zai gaji Manzon Allah tsira da amincin Allah su kara tabbata a gareshi Wanda kuma yahaifar da babbar rashin jituwa a tsakanin wadansu daga cikin sahabbai.[2]