![]() | |||
---|---|---|---|
3 ga Maris, 2001 - 4 Nuwamba, 2002 | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Saint-Louis (en) ![]() | ||
ƙasa | Senegal | ||
Karatu | |||
Makaranta |
Université Cheikh Anta Diop (en) ![]() | ||
Harsuna |
Larabci Faransanci | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa | ||
Imani | |||
Addini | Musulunci | ||
Jam'iyar siyasa |
Senegalese Democratic Party (en) ![]() |
Mame Madior Boye (Samfuri:Lang-wo; an haife ta 7 ga watan Disemban 1940)[1] ta kasance ‘yar siyasar kasar Senegal wacce ta yi aiki a matsayin Firayim ministan kasar Senegal tun daga 2001 har zuwa 2002. Itace mace ta farko da ta fara rike matsatyin a kasar.