![]() | |||
---|---|---|---|
20 Disamba 1814 - 28 ga Maris, 1824 ← Uthman ibn Ali (Na Tunis) - Al-Husayn II ibn Mahmud → | |||
Rayuwa | |||
Haihuwa |
Le Bardo (en) ![]() | ||
ƙasa |
Beylik of Tunis (en) ![]() | ||
Mutuwa | Tunis, 28 ga Maris, 1824 | ||
Makwanci |
Tourbet El Bey (en) ![]() | ||
Ƴan uwa | |||
Mahaifi | Muhammad I ar-Rashid | ||
Yara | |||
Yare |
Husainid dynasty (en) ![]() | ||
Sana'a | |||
Sana'a | ɗan siyasa |
Mahmud dan MuhammadAn haife shi (10 Yuli shekara ta alif ɗari bakwai da hamsin da bakwai 1757 - 28 Maris 1824) (Larabci: أبو الثناء محمود باشا باي) shi ne shugaba kuma sarki na bakwai a Daular Husainid kuma mai mulkin Tunisia daga shekarar 1814 har zuwa rasuwarsa a shekarar 1824,Mahmud dan muhammad yakasance yanada yara kaman haka,Mustafa dan mahmud,Al-Hussayn na biyu dan mahmud.