Majalisun Najeriya | |
---|---|
Bayanai | |
Ƙaramin ɓangare na | cabinet (en) |
Bangare na | gwmanatin najeriya |
Ƙasa | Najeriya |
Applies to jurisdiction (en) | Najeriya |
Majalisar Ministocin Najeriyaani bangare ne na zartarwa na gwamnatin Najeriya. Matsayin Majalisar Ministoci, kamar yadda aka rubuta a cikin Dokokin Mulki da Ayyuka na Ministoci [1](MISELLANEOUS PROVISIONS) Dokar ita ce ta zama hukumar ba da shawara ga shugaban Najeriya. Ana nada ‘yan majalisar zartaswa kuma masu kai rahoto ga shugaban kasa, wanda zai iya korar su idan ya ga dama. Majalisar ministocin a halin yanzu tana kula da ma'aikatun tarayya guda 24, kowannensu yana da alhakin wani al'amari na samar da ayyukan gwamnati, da kuma wasu ma'aikatu (kungiyoyin mallakar gwamnati [2]).
|archiveurl=
and |archive-url=
specified (help); More than one of |archivedate=
and |archive-date=
specified (help)
|archiveurl=
and |archive-url=
specified (help); More than one of |archivedate=
and |archive-date=
specified (help)