![]() | |||||
---|---|---|---|---|---|
|
|||||
![]() | |||||
| |||||
Take |
Pour l'Afrique et pour toi (en) ![]() | ||||
| |||||
| |||||
Kirari |
«One people, one goal, one faith» «Един народ, една цел, една вяра» «Ein Volk, ein Ziel, ein Glaube» «ߡߌ߬ߙߌ߲߬ߘߌ߬ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߟߊ߬ߢߌߣߌ߲߫ ߞߋߟߋ߲߫ ߸ ߘߍ߲߬ߞߣߍ߬ߦߊ߬ ߞߋߟߋ߲߫» «شعب واحد، هدف واحد، إيمان واحد» «Un pueblo, una meta, una fe» «En narod, en cilj, ena vera» «Mɔgɔ kelen, laɲini kelen, dannaya kelen» «Un peuple, un but, une foi» «Un bobl, un nod, un ffydd» | ||||
Suna saboda | Daular Mali | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Bamako | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 20,250,833 (2020) | ||||
• Yawan mutane | 16.33 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Harshen Bambara Harshen Bobo Sarkanci Dogon harsuna Fillanci Hassaniya Larabci Harshen Kassonke Yaren Maninka Yaren Minyanka Senufo (en) ![]() Harsunan Songhay Harshen Soninke Tamacheq Tuareg | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Bangare na | Afirka ta Yamma | ||||
Yawan fili | 1,240,192 km² | ||||
Wuri mafi tsayi |
Mount Hombori (en) ![]() | ||||
Wuri mafi ƙasa | Kogin Senegal (23 m) | ||||
Sun raba iyaka da | |||||
Bayanan tarihi | |||||
Mabiyi |
Mali Federation (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Ƙirƙira | 22 Satumba 1960 | ||||
Ranakun huta | |||||
Tsarin Siyasa | |||||
Gangar majalisa |
National Assembly (en) ![]() | ||||
• Shugaban kasar mali | Assimi Goita (24 Mayu 2021) | ||||
• Prime Minister of Mali (en) ![]() |
Choguel Kokalla Maïga (en) ![]() | ||||
Ikonomi | |||||
Nominal GDP (en) ![]() | 19,309,463,506 $ (2021) | ||||
Kuɗi | CFA franc Yammacin Afirka | ||||
Bayanan Tuntuɓa | |||||
Kasancewa a yanki na lokaci | |||||
Suna ta yanar gizo |
.ml (mul) ![]() | ||||
Tsarin lamba ta kiran tarho | +223 | ||||
Lambar taimakon gaggawa |
*#06#, 15 (en) ![]() ![]() ![]() | ||||
Lambar ƙasa | ML | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | primature.gov.ml |
Mali da Turanci (Mali) da Faransanci (meli) ƙasa ce da ke a yammacin Afrika. Mali tana cikin manyan ƙasashen Afrika guda 8, ta na da faɗin ƙasa kimanin murabba'i 1,240,000,Km (480,000 sq, mi), kuma tana da yawan jama`a kimanin miliyan (19).1.[1] Bincike ya nuna cewa (67)% na mutanen ƙasar shekarunsu bai wuce ashirin da biyar (25) ba, bisa ƙidayar da aka yi a shekarar (2017).[2] Bamako shi ne baban birnin ƙasar Mali.