![]() | |
---|---|
![]() | |
Blue Moon (en) ![]() | |
Bayanai | |
Suna a hukumance |
Manchester City Football Club |
Iri | ƙungiyar ƙwallon ƙafa |
Ƙasa | Birtaniya |
Laƙabi | City, Cityzens, Man City, The Citizens da The Sky Blues |
Mulki | |
Shugaba |
Khaldoon Al Mubarak (en) ![]() |
Hedkwata | Manchester |
Mamallaki |
Mansour bin Zayed Al Nahyan (en) ![]() |
Sponsor (en) ![]() |
Etihad Airways (en) ![]() ![]() |
Mamallaki na |
|
Tarihi | |
Ƙirƙira | 16 ga Afirilu, 1894 |
Awards received | |
![]() ![]() ![]() ![]() |
Manchester City Football Club akan takaita sunan zuwa Man City, ta kasance kulob ɗin ƙwararrun ƴan ƙwallon ƙafa ne dake zaune a garin Manchester, England, UK, suna fafatawa a gasar Premier League, babban gasar ƙwallon ƙafa ta ƙasar England. Manchester City ta fara amfani da kayan sawanta na gida mai launin girgije tun a shekarar 1894, kuma shi ne kakar ƙungiyar na farko da ta fara amfani da sunan ta na yanzu. Kulob ɗin ta lashe kofin league guda goma (wanda huɗu daga ciki a jere ta lashe su 2020-2024 wanda hakan yasa ta zama ƙungiya ta farko da ta yi irin haka a tarihi) da lashe Kofin FA bakwai, da EFL takwas, FA Community Shield shida, Gasar UEFA Champions league ɗaya, da kuma European Cup Winners'Cup guda ɗaya.