Mark Adamo

Mark Adamo
Rayuwa
Haihuwa Philadelphia, 1962 (62/63 shekaru)
ƙasa Tarayyar Amurka
Karatu
Makaranta New York University Tisch School of the Arts (en) Fassara
Holy Cross High School (en) Fassara
Benjamin T. Rome School of Music (en) Fassara
New York University (en) Fassara
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai rubuta kiɗa
Artistic movement Opera
IMDb nm1037313


Mark Adamo, (an haife shi a shekarar 1962) mawaƙi ne dan Amurka, liberttist kuma farfesa a fannin kiɗa a makarantar New York University Steinhardt School of Culture, Education, and Human Development. An haife shi a Philadelphia .


From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne