Mark James (marubucin waka)

Mark James (marubucin waka)
Rayuwa
Cikakken suna Francis Rodney Zambon
Haihuwa Houston, 29 Nuwamba, 1940
ƙasa Tarayyar Amurka
Mutuwa Nashville (mul) Fassara, 8 ga Yuni, 2024
Karatu
Harsuna Turanci
Sana'a
Sana'a mai rubuta kiɗa, mai rubuta waka da singer-songwriter (en) Fassara
Kyaututtuka
Sunan mahaifi Mark James
IMDb nm1108027

Francis Rodney Zambon (Nuwamba 29, 1940 - Yuni 8, 2024), wanda aka sani da a wurin aiki da suna Mark James, marubuci ne ɗan Amurka ne. Ya rubuta wakoki ga mawaka irin su, B.J. Thomas, Brenda Lee da kuma Elvis Presley, wanda suka hada da Hooked on a Feeling, Always on My Mind, da kuma wakar Presley mai suna "Suspicious Minds".[1]

  1. Jones, Roben (February 1, 2010). Memphis Boys: the Story of American Studios. Univ. Press of Mississippi. p. 19. ISBN 978-1-60473-401-0. Retrieved November 22, 2010.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne