Masarautar Bade

Masarautar Bade
masarautar gargajiya a Najeriya
Bayanai
Farawa 1818
Ƙasa Najeriya
Wuri
Map
 12°52′05″N 11°02′47″E / 12.8681°N 11.0464°E / 12.8681; 11.0464
Ƴantacciyar ƙasaNajeriya
Jihohin NajeriyaJihar Yobe

Masarautar Bade masarauta ce ta gargajiya wacce ke da hedikwata a Gashua, Jihar Yobe, Najeriya . Alhaji Abubakar Umar Suleiman shi ne Sarkin Bade (Mai Bade) na 11, wanda aka yi masa rawani a ranar 12 ga Nuwamba, 2005.[1]

  1. Njadvara Musa (November 14, 2005). "Ibrahim swears in new emir in Yobe". BNW News. Retrieved 2010-09-11.

From Wikipedia, the free encyclopedia · View on Wikipedia

Developed by Nelliwinne