Masarautar Najeriya | |
---|---|
political system (en) | |
Bayanai | |
Facet of (en) | tribal chief (en) |
Ƙasa | Najeriya |
Masarautar Najeriya ita ce tsarin sarauta wanda ya fito daga Najeriya . Ya kunshi komai daga sarakunan kasar nan har zuwa manyan dattawan dangi, masarautar gaba ɗaya tana ɗaya daga cikin tsofaffin cibiyoyi masu ci gaba da wanzuwa a Najeriya kuma gwamnatin ta amince da su bisa doka.