Masarautar musulunci ta Afghanistan(1996-2001) | |||||
---|---|---|---|---|---|
د افغانستان اسلامي امارات (ps) | |||||
|
|||||
| |||||
Kirari | «Shahada» | ||||
Wuri | |||||
| |||||
Babban birni | Kabul da Kandahar | ||||
Yawan mutane | |||||
Faɗi | 26,813,057 (2001) | ||||
• Yawan mutane | 45.63 mazaunan/km² | ||||
Harshen gwamnati |
Pashto (en) Dari (en) | ||||
Addini | Mabiya Sunnah | ||||
Labarin ƙasa | |||||
Yawan fili | 587,578 km² | ||||
Bayanan tarihi | |||||
Ƙirƙira | 27 Satumba 1996 | ||||
Rushewa | 17 Disamba 2001 | ||||
Ta biyo baya | Afghan Interim Administration (en) da Islamic State of Afghanistan (en) | ||||
Muhimman sha'ani |
Yaƙin Basasar Afghanistan (1996–2001) (27 Satumba 1996) War in Afghanistan (2001–2021) (en) (7 Oktoba 2001) Fall of Kabul (en) (15 ga Augusta, 2021) | ||||
Tsarin Siyasa | |||||
Tsarin gwamnati | Islamic State (term) (en) , Emirate (en) , absolute theocratic monarchy (en) da Theocracy | ||||
Gangar majalisa | jirga (en) | ||||
• Amir (en) | Hibatullah Akhundzada (15 ga Augusta, 2021) | ||||
• Prime Minister of Afghanistan (en) | Mohammad Rabbani (en) (27 Satumba 1996) | ||||
Ikonomi | |||||
Kuɗi | Afgan afganistan | ||||
Wasu abun | |||||
| |||||
Yanar gizo | alemarahenglish.af |
Masarautar Musulunci ta Afganistan ( Pashto: د افغانستان اسلامي اMARت, Da Afġānistān Islāmī Amārāt), kuma ana kiranta da Masarautar Islama ta Farko ta Afganistan, kasa ce ta Islama ta gaba ɗaya karkashin jagorancin Taliban wacce ta mulki yawancin Afghanistan daga 1996 zuwa 2001. A lokacin da take kololuwa, gwamnatin Taliban ta mallaki kusan kashi 90% na kasar, yayin da sauran yankuna a arewa maso gabas ke hannun kungiyar Northern alliance, wacce ta ci gaba da amincewa ta kasa da kasa a matsayin ci gaban daular Musulunci ta Afghanistan.[1]
Bayan hare-haren Satumba 11 da ayyana "Yakin Ta'addanci" da Amurka ta yi, adawar kasa da kasa ga gwamnatin ta karu sosai, tare da soke amincewar diflomasiyya daga Hadaddiyar Daular Larabawa da Pakistan. Masarautar Islama ta daina wanzuwa a ranar 7 ga Disamba, 2001 bayan hambarar da ita da kungiyar northern alliance tayi, wacce kawancen ISAF ya karfafa bayan mamayewar da Amurka ta yi wa kasar watanni biyu kafin. Taliban ta ci gaba da kiran kanta a matsayin Masarautar Islama ta Afganistan a cikin harkokin sadarwa [2]lokacin da ta kare daga 2001 zuwa 2021.